Hausa Songs

MUSIC: Namenj – Wakar Fati

FAST DOWNLOAD NOW

Namenj – Wakar Fati Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan, Namenj, ya sake fitowa da sabuwar wakarsa mai suna “Wakar Fati”. Wannan waƙar na ɗaya daga cikin wakoki goma sha uku (13) da ke cikin sabon kundin wakokinsa (EP) mai taken “Tuna Baya” wanda ya fitar a shekarar 2023.

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button