MUSIC: Mahraz Number 1 – Focus

Mahraz Number 1 - Mahraz For Life EP
Mahraz Number 1 - Mahraz For Life EP

Mahraz Number 1 – Focus Mp3 Download

Fitaccen mawaki Mahraz Number 1 ya sake fitar da wata sabuwar wakarsa mai taken “Focus”. Wannan waka dai tana ɗaya daga cikin wakoki takwas (8) da suke cikin sabon kundin wakokinsa mai suna “Mahraz For Life EP” na shekarar 2025.

KAR KU MANTA: Mahraz Number 1 – To The (Loml)

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*