Lilin Baba – Daga Wasa Ft. Auta Waziri Mp3 Download
Lilin Baba ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Daga Wasa” tare da hadin gwiwar mawaki Auta Waziri, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (15) na sabon album dinsa mai suna “Aboki Vibez Ep” na shekarar 2025.
KAR KU MANTA: Lilin Baba – Toh Ma Toh (Remix) Ft. Umar MB (Mp3 Download)
Bayan kun saurari wannan waÆ™a, muna fatan za ku raba mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa. Muna son jin yadda wannan waÆ™a ta burge ku.
Leave a Reply