Fresh Emir – Allah Ya Isa Ft. Wishkhaly Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan, Fresh Emir ya kara zuwa da wata zazzafar waka mai suna “Allah Ya Isa” tare da hadin gwiwar mawaki Wishkhaly wannan waka tayi dadi kuma tabada ma’ana saima idan kun saurareta.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.
Leave a Reply