
Dauda Kahutu Rarara – Ga Asiwaju Ga AA Sule Mp3 Download
Shahararren mawakin siyasa kuma mai goyon bayan gwamnati, Dauda Kahutu Rarara, ya fitar da sabuwar wakarsa mai taken “Ga Asiwaju Ga AA Sule”. Wannan waka dai ta zo da salo na musamman da kuma saÆ™on siyasa a sarari, inda mawakin ya rera yabo ga shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da kuma Gwamnan Jihar Nasarawa, Engr. Abdullahi A. Sule (AA Sule).
KAR KU MANTA: Rarara – Omo Ologo
Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.
Leave a Reply