Hausa SongsTrending Hausa Songs
MUSIC: Ali Jita – Na Samu Mata

Ali Jita – Na Samu Mata Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan, Ali Jita ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Na Samu Mata“, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (9) na sabon album dinsa mai suna “Sautin Arewa Ep” na shekarar 2025.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.