
Ali Jita – HUBBY Aisha Ft. Sarkin Waka Mp3 Download
Shahararren mawaki Ali Jita ya sake fitar da wata sabuwar wakar haɗin gwiwa mai zafi tare da fitaccen mawakin sarauta, Sarkin Waka. Sunan wakar ita ce “HUBBY Aisha”. Wannan waka dai ta zo da salo na musamman da kuma saƙon soyayya da yabo, inda mawakan biyu suka nuna ƙwarewarsu wajen yabon wata mai suna Aisha da kuma masoyinta (Hubby).
KAR KU MANTA: Ali Jita – Uwar Gida Mai Capacity
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply