Hausa Songs

MUSIC: Namenj – Naki Jinin

FAST DOWNLOAD NOW

Namenj – Naki Jinin Mp3 Download

Tsohon mawakin nan, Namenj ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Naki Jinin” wannan waka itama tana daga cikin wakoki (6) da suke cikin sabon album dinsa mai suna “Na Matsu EP” na shekarar 2022.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button