Hausa SongsTrending Hausa Songs

MUSIC: Abdul Hassan – Meerah

Abdul Hassan – Meerah Mp3 Download

Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar “Abdul Hassan” mai suna “Meerah“, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (6) na wani album dinsa mai suna “Feelings Shauki EP” na shekarar 2022.

KAR KU MANTA: Abdul Hassan – Feelings (Shauki) Mp3 Download

Bayan kun saurari waƙar, muna fatan za ku raba mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa. Muna son jin yadda wannan haɗin gwiwa ta burge ku.

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I create valuable online content in Hausa music, Kannywood, entertainment, and trending news. I’m the founder of HausaTracks, where I share the latest songs, artist updates, album releases, and entertainment stories, helping fans stay updated while growing their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button