Hausa Hip Hop

Londonboykiller – Rayuwa Ft. Jagaban001

Londonboykiller – Rayuwa Ft. Jagaban001 Mp3 Download

Shahararren mawakin nan na Hausa Hip Hop wato, Londonboy killer ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Rayuwa” tare da matashin mawakin nan wato Jagaban001.

RECOMMENDED: Jagaban001 – Yar Chakaras

Londonboykiller ya saki wannan wakar ne a ranar Nov 7, 2025 wanda yanzu haka wakar tana cikin wakokin hausa da ake tunanin zasu samu karbuwa a wajen mutane saboda irin yanda tazo da salo mai dadi.

Rayuwa” waka ce da take nunawa mutum yayi a hankali da rayuwa domin komai na duniyar nan Allah ne yake bada shi kuma idan baka samu ba kada kadamu da hakan.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

🚀 FAST DOWNLOAD NOW

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I’m passionate about creating valuable online content, especially in music, entertainment, and news. I’m also the founder of HausaTracks, where I share the latest Hausa music, entertainment stories, and trending news while helping individuals grow their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button