Hausa Songs
JB Yaseer – Abokai Bye Bye Ft. Abdul D One

JB Yaseer New Song “Abokai Bye Bye” Ft. Abdul D One 2025 Mp3 Download
JB Yaseer ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Abokai Bye Bye” tare da fitaccen mawakin soyayya “Abdul D One” wannan waka itama tana daga cikin wakokin album dinsa “Mahbuba Ep” na 2025.
Idan har wannan waka itama tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.