Hausa SongsTrending Hausa Songs
Isah Ayagi – Banga Zama Ba

Isah Ayagi – Banga Zama Ba Mp3 Download
Shahararren mawakin Arewa Isah Ayagi ya sake fitowa da sabuwar waka mai taken “Banga Zama Ba.” A cikin wannan waka, mawakin ya bayyana irin wahalhalun da ya sha a rayuwa kafin samun cigaba.
Wakar ta kuma ƙunshi saƙon nuni ga matasa cewa komai wahala, ya kamata su dage da sana’a ko aikin da ke hannunsu. Isah Ayagi ya jaddada cewa duk sana’a tana da albarka idan mutum ya dage da gaskiya da hakuri.
RECOMMENDED: Isah Ayagi – Halimatu
Banga Zama Ba waka ce mai cike da darasi, saƙo, da nishaɗi – wadda ke karfafa gwiwar matasa su nemi halal.