Hussaini Danko – OHO

  • Artist: Hussaini Danko
  • Genre: Love
  • Year: 2025
  • Modified: Yesterday

Hussaini Danko – OHO Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan na soyayya wato, Hussaini Danko ya kara fitar da wata sabuwar waka mai suna “OHO” wannan waka a yanzu haka tana daga cikin wakokin hausa da suke tashe a kafar sadarwa ta TikTok.

RECOMMENDED: Hussaini Danko – Bansan Ina Sanki Ba

Hussaini Danko ya saki wannan wakar ne ranar Nov 17, 2025 kamar yanda ya sanar a kafar sadarwa ta Instagram da sauran social media da yake amfani dasu.

OHO” waka ce ta nuna cewa dan adam bai isa tare maka abinda Allah yace zai baka ba gaskiya dai tayi dadi kuma tabada ma’ana saima idan kun ji ta.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

Leave a Comment