Hausa Songs
Hamisu Breaker – Gimbiya

Hamisu Breaker – Gimbiya Mp3 Download
Hamisu Breaker ya kara zuwa da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Gimbiya” wannan waka itama tana daga cikin wakoki (15) na sabon album dinsa mai suna “Alkhairi Ep” na 2021.
RECOMMENDED: Hamisu Breaker – So Gaskiya Ne (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks