Auta Waziri – Kewa

Auta Waziri - KEWA Ep
Auta Waziri - KEWA Ep 2023

Auta Waziri New Song “Kewa” 2023 Mp3 Download

Auta Waziri ya kara fitowa da masoyansa wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Kewa” wannan waka tana daga cikin wakokin soyayya da sukayi tashe a TikTok, kuma tana daya daga cikin wakokin album dinsa “KEWA Ep” na 2023.

Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

Join Our Social Media Channels:-

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*