
DJ Ab – Basuso Mp3 Download
Fitaccen mawaki DJ Ab ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Basuso” a ranar 7 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce da ke É—auke da saÆ™o mai karfafa gwiwa, inda mawakin ya rera wakar kan Æ™alubale da kuma rashin goyon baya daga wasu mutane. DJ Ab ya isar da saÆ™o mai zurfi da kuma kiÉ—a mai motsa rai, wanda ya nuna basirarsa a fannin salon Hip Hop da Afro-pop.
KAR KU MANTA: Boyskido – Capacity Feat. DJ Ab
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply