Danmusa New Prince – Lokachinki Amarya

Danmusa New Prince – Lokachinki Amarya Mp3 Download

Saukari sabuwar wakar Danmusa New Prince mai taken “Lokachinki Amarya”.

Wannan waka ta biyu ce a cikin “Aure EP”. An shirya ta ne musamman domin Amarya a ranar bikinta, don nuna cewa lokacinta ne na farin ciki da annashuwa.

Waka ce mai dadi da ta dace da lokacin shigar Amarya wajen dinner.

Song Details:

  • Artist: Danmusa New Prince
  • Song: Lokachinki Amarya
  • Album: Aure EP
  • Label: 360 Music World
  • Release Date: January 5, 2026

Listen and Download below:

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Danmusa New Prince – Aure

Leave a Comment