Hausa Hip Hop

Bello Sisqo – Super Star Feat. Ice Prince

FAST DOWNLOAD NOW

Bello Sisqo – Super Star Feat. Ice Prince Mp3 Download

Fitaccen mawaki, Bello Sisqo, ya haɗa gwiwa da tauraron mawakan Najeriya, Ice Prince, a wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Super Star”. An saki waƙar ne a ranar 20 ga Janairu, 2024, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Naija To Germany”. Wannan waka ce ta nuna haɗin gwiwa mai ƙarfi, inda mawakan biyu suka rera wata waƙa da ta shafi rayuwar taurari.

KAR KU MANTA: DJ Ab – Basuso

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button