Album/EP
ALBUM: Bello Sisqo – Naija To Germany EP

Bello Sisqo – Naija To Germany EP 2024 Download
Fitaccen mawaki a masana’antar kiɗa, Bello Sisqo, ya saki shahararren kundin wakokinsa (album) mai cike da daɗi mai suna “Naija To Germany EP” a ranar 20 ga Janairu, 2024. Wannan kundin ya tattara waƙoƙi masu daɗi guda 11, waɗanda duk sun haɗa da manyan mawaka na gida da waje. Sunan kundin ya nuna haɗin gwiwa da alaka tsakanin Najeriya da Jamus.
KAR KU MANTA: DJ Ab – Your Fav Ep
Jerin Wakokin Album Din “Naija To Germany EP”
- Super Star Feat. Ice Prince
- Jirgin Sama
- Naija To Germany Feat. Classiq, DJ Ab, Adam A Zango, Sojaboy, Deezall, Chizo 1 Germany & Tynking Mai Gashi
- Sha Madara Feat. Dija & Dan Musa
- Ba Wasa
- Ki Bani Feat. Jaywillz
- Soyayya Feat. Ado Gwanja, Ali Jita, Auta Mg Boy & Ahmad Shanawa
- Banza Ne Remix Feat. Macvoice & Jizzle
- Inda Rabbana Feat. Tripled, Mr442, Lsvee, Feezy, Chizo 1 Germany & Bash Neh Pha
- Mira
- Rawa Feat. Madox TBB, S James, Togo Boy & Oga Abdul
Idan har kun ji daɗin wannan kundin wakoki, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ya yi muku.