Umar MB – Numfashi
Umar MB – Numfashi Song 2025 Mp3 Download Umar MB ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Numfashi” itama wannan waka tana daga cikin wakoki 2 na sabon album dinsa mai suna “Mena Miki Ep” na shekarar 2025. Idan har kuncika cikakkun masoyan wannan mawaki yana da kyau ace kuntura wadannan sabbin wakokin nasa … Read more