Hausa Songs

Auta Mg Boy – Amare

Auta Mg Boy – Amare Mp3 Download

Saurari sabuwar wakar Auta Mg Boy mai taken “Amare”.

Shahararren mawakin nan da yayi fice wajen wakokin biki da nishadi, Auta Mg Boy, ya sake dawo muku da wata zafafar waka mai suna “Amare”.

Wannan waka an yi ta ne musamman domin bukukuwa da taya amare murna. Kamar yadda kuka sani, Auta Mg Boy baya kasa a gwiwa wajen kawo wakoki masu sanya nishadi da rawa.

Song Details:

  • Artist: Auta Mg Boy
  • Song: Amare
  • Genre: Wedding / Love
  • Format: Mp3
  • Release Date: January 23, 2026

Listen and Download below:

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Emteey Shmurda – Karki Manta Dani

Idan har kun ji dadin wannan waka, zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I create valuable online content in Hausa music, Kannywood, entertainment, and trending news. I’m the founder of HausaTracks, where I share the latest songs, artist updates, album releases, and entertainment stories, helping fans stay updated while growing their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button