Hausa Songs
Auta MG Boy – Duniyar So

Auta MG Boy – Duniyar So Mp3 Download
Auta Mg Boy ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Duniyar So” itama wannan waka tana daya daga cikin wakoki (15) na sabon album dinsa mai suna “Garin So Ep” na 2022.
RECOMMENDED: Auta Mg Boy – Garin So (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks
- TikTok: Hausa Tracks