Auta Mg Boy – Dogo Mai Lemu

Auta Mg Boy - MAI GIDA EP (1)
Auta Mg Boy - MAI GIDA EP (1)

Auta Mg Boy – Dogo Mai Lemu Mp3 Download

Fitaccen mawaki Auta Mg Boy ya saki wata sabuwar waka mai taken “Dogo Mai Lemu” a ranar 15 ga Afrilu, 2025. Wannan waka ce da ke É—auke da kalamai masu daÉ—i, kuma tana É—aya daga cikin sabon kundin wakokinsa (EP) mai suna “MAI GIDA EP (1)”. Wakar ta zo da salo na musamman da kuma kiÉ—a mai motsa rai da zai ratsa zuciyar duk wani mai sauraro.

KAR KU MANTA: Auta Mg Boy – Safiya

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*