Hausa Songs

Auta MG Boy – Aminiya

Auta MG Boy New Song “Aminiya” 2025 Mp3 Download

Auta MG Boy ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Aminiya” wannan waka tayi matukar dadi kamar yanda ya saba yin wakokin soyayya kuma yanzu haka tana daga cikin wakar hausa da suke trending a TikTok.

RECOMMENDED: Auta MG Boy – Kudi Mp3 Download

Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Content is protected !!