Aminu A.T.O – Saura Kiris

Aminu A.T.O - Saura Kiris
Aminu A.T.O - Saura Kiris

Aminu A.T.O – Saura Kiris Mp3 Download

Shahararren mawaki Aminu A.T.O ya sake fitowa da sabuwar wakarsa mai taken “Saura Kiris” a ranar 21 ga Mayu, 2025. Wannan waka ce da ke É—auke da saÆ™o mai cike da bege da Æ™arfafa gwiwa, inda mawakin ke nuna muhimmancin jajircewa da kuma hakuri har zuwa lokacin da za a cimma buri. “Saura Kiris” waka ce da za ta Æ™ara kuzari ga dukkan masu sauraro.

KAR KU MANTA: Aminu A.T.O – Munafurci Dodo

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*