Aminu A.T.O – Mazaunai

Aminu A.T.O - Mazaunai
Aminu A.T.O - Mazaunai

Aminu A.T.O – Mazaunai Mp3 Download

Shahararren mawaki Aminu A.T.O ya saki wata sabuwar waka mai taken “Mazaunai” a ranar 21 ga Mayu, 2025. Wannan waka ce da ke É—auke da saÆ™o mai zurfi kan al’umma da halin da mazauna ke ciki, inda mawakin ya yi amfani da kalamai masu hikima don bayyana rayuwar jama’a. Wakar tana daÉ—i sosai, kuma an sake ta a rana É—aya da wakar “Saura Kiris“.

KAR KU MANTA: Aminu A.T.O – Munafurci Dodo

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*