Album/EP
ALBUM: TheCamboi – Jaraba Boii Ep
Matashin mawakin nan mai tasowa wato TheCamboi yazo da wani sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” wannan album yana dauke da wakoki har guda goma 10 kuma yahada dawasu daga mawakan hausa hip hop irin su S. James, Mahraz Number, Nexx.
Mun tabbata idan kuka tsaya kuka saurari wadannan wakokin zakuji dadinsu wanda sune kamar haka:
Tracklist:
- TheCamboi – Oh Mama Ft. Mahraz Number 1
- TheCamboi – Jummala
- TheCamboi – Albarka
- TheCamboi – My Baiwa
- TheCamboi – New Born Shata (N.B.S)
- TheCamboi – Dan Uwa Ft. Nexx
- TheCamboi – Ki Dawo
- TheCamBoi – Ojoro
- TheCamboi – Nagode Ft. S. James
- TheCamboi – Far Gone Remix Ft. Mahraz Number 1
Wadannan sune jerin wakoki goma 10 da suke cikin album din matashin mawaki TheCamboi mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024 cikin ikon Allah duk sun yi dadi sosai.