ALBUM: Mahraz Number 1 – Mahraz For Life EP 2025

Mahraz Number 1 - Mahraz For Life EP
Mahraz Number 1 - Mahraz For Life EP

Mahraz Number 1 – Mahraz For Life EP 2025 Download

Bayan wani lokaci na shiru, fitaccen mawaki Mahraz Number 1 ya dawo fagen waka da sabon kundinsa mai dogon zango mai suna “Mahraz For Life EP” na shekarar 2025. Wannan kundin ya kunshi wakoki guda takwas (8) masu cike da zazzafar sauti da kuma saÆ™onni daban-daban, wanda ke nuna sabon salo da kuma ci gaban Mahraz Number 1 a masana’antar kiÉ—a.

“Mahraz For Life EP” ya nuna iyawar Mahraz Number 1 wajen haÉ—a nau’ikan wakoki daban-daban, daga waÆ™oÆ™in rayuwa zuwa waÉ—anda ke motsa tunani. Kundin ya haÉ—a da wakar “Focus (VOA)” inda ya haÉ—a kai da DJ Abdool, wanda ya Æ™ara wa kundin armashi da kwarjini.

Ga Jerin Wakokin da ke Cikin “Mahraz For Life EP”:

  1. Mahraz Number 1 – Mahraz For Life
  2. Mahraz Number 1 – Vibe Boi
  3. Mahraz Number 1 – Focus
  4. Mahraz Number 1 – To The (Loml)
  5. Mahraz Number 1 – Ameen
  6. Mahraz Number 1 – Real Colour
  7. Mahraz Number 1 – Rayuwa
  8. Mahraz Number 1 – Focus (VOA) Ft. Dj Abdool

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*