Hausa Songs
Ado Gwanja – Haye Haye Ft. Umar M Shareef
Ado Gwanja – Haye Haye Ft. Umar M Shareef Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan na Hausa wato Ado Gwanja ya saki wata sabuwar waka mai suna “Haye Haye” tare da mawakin soyayya Umar M Shareef kuma itama wannan waka tana jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” na shekarar 2024.
Salon wannan waka ya yi fa saima idan kun saurareta kuma muna jiran mene ra’ayinku akanta.