Hausa Songs
Ado Gwanja – A Nigeria Ft. Umar M Shareef
- Artist: Ado Gwanja
- Genre: Pop
- Album: Ga Gwanja
- Year: 2025
Ado Gwanja – A Nigeria Ft. Umar M Shareef Mp3 Download
Fitaccen Mawaki kuma Sarkin Barkwanci, Ado Gwanja, ya fitar da sabon Album É—insa mai suna “Ga Gwanja”! Wannan Album É—in ya fara fitowa ne da waÆ™ar “A Nigeria” inda ya haÉ—a gwiwa da tauraro Umar M Shareef. An saki waÆ™ar Ado Gwanja – A Nigeria Ft. Umar M Shareef Mp3 Download a ranar 11 ga Disamba, 2025. WaÆ™ar tana yabon Æ™asar Nijeriya ne tare da nuna kishin Æ™asa da salo na musamman.
RECOMMENDED: Auta Mg Boy – Ruwan Dare
Wannan waÆ™ar tana É—aya daga cikin waÆ™oÆ™in da ke cikin Album É—in Ado Gwanja mai taken “Ga Gwanja” wanda ya Æ™unshi sababbin wakoki masu daÉ—in sauraro.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









