Hausa Songs
Adam A Zango – Kama Da Wane Feat. Oga Abdul

Adam A Zango – Kama Da Wane Feat. Oga Abdul Mp3 Download
Babban jarumi kuma shahararren mawaki Adam A Zango ya haɗa kai da wani mawakin, Oga Abdul, inda suka fitar da sabuwar waƙa mai taken “Kama Da Wane” a ranar 11 ga Agusta, 2024. Wannan waka ce mai cike da daɗi, wadda ke ɗauke da saƙo na yabo da girmamawa, wanda ya nuna cewa babu kamarsa a cikin soyayya.
KAR KU MANTA: Adam A Zango – Kauran Mata Ft. Dan Isa
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.