About Us
HausaTracks.com gidan yanar gizo ne da ya dauki nauyin kawo muku duk wasu sabbin wakokin hausa idan har mawaka sun sakesu. Bayan haka wannan manhaja tamu bawai iya nan ta tsaya ba zakuma ta dinga kawu muku duk wasu sabbin labaran hausa da suka danganci kannywood.
Wannan shine dalilin da yasa aka bude wannan gidan yanar gizo na Hausa Tracks domin saukakewa mutane neman sababbun wakokin hausa dama wasu abubuwan masu mahimmanci ga mutane.
Hanyoyin da zaku iya tuntubarmu dan neman karin bayani gamada wani abun ko kuma hada wata alaqa akan wani abu mai mahimmanci.
- Email: hausatracks@gmail.com
- WhatsApp: +23407010942309