Hausa Songs
Abdul D One – Nurul Qalbi

Abdul D One – Nurul Qalbi Song 2024 Mp3 Download
Abdul D One ya fito da sabuwar waka ta soyayya mai suna “Nurul Qalbi” wacca akayi da mawakiya ‘Maryam A Sadik‘ itama wannan waka tana cikin wakokin album dinsa “Kibani Lokacinki Ep” na shekarar 2024.
Mun tabbata idan har kuka saurari wannan waka zakuji dadinta sosai zakuma ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.