Abdul D One – Fahimta Feat. Murja Baba

Abdul D One - ALKALI EP
Abdul D One - ALKALI EP

Abdul D One – Fahimta Feat. Murja Baba Mp3 Download

Shahararren mawaki Abdul D One ya saki wata waka mai taken “Fahimta”, inda ya haÉ—a kai da mawaÆ™iya Murja Baba, a ranar 5 ga Satumba, 2022. Wannan waka dai tana cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “ALKALI EP”. A cikin wannan waka, mawakin ya rera waka mai zurfin ma’ana kan muhimmancin fahimtar juna a cikin soyayya da rayuwa, inda muryar Murja Baba ta kara wa wakar armashi.

KAR KU MANTA: Abdul D One – Manyan Matan Arewa

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*