
Abdul D One – Chiza Dani (Female Voice) Mp3 Download
Shahararren mawaki Abdul D One ya saki wata waka mai taken “Chiza Dani (Female Voice)” a ranar 5 ga Satumba, 2022. Wannan waka dai tana cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “ALKALI EP”, wadda ta fito tare da wakar “Jinya”. Waka ce ta soyayya mai daɗi, wadda aka rera tare da muryar mace, wanda hakan ya ƙara mata armashi da daɗi.
KAR KU MANTA: Abdul D One – Jinya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply