Abba Jinjina – Sutura Adon Jiki

Abba Jinjina - Sutura Adon Jiki
Abba Jinjina - Sutura Adon Jiki

Abba Jinjina – Sutura Adon Jiki Mp3 Download

Fitaccen mawaki Abba Jinjina ya saki wata sabuwar waÆ™a mai taken “Sutura Adon Jiki” a ranar 26 ga Satumba, 2024. Wannan waÆ™a ce mai cike da darasi da tunatarwa kan muhimmancin sutura mai kyau, da kuma yadda take Æ™ara wa jiki kyau da kima. WaÆ™ar ta zo da saÆ™o mai zurfi da kuma kiÉ—a mai daÉ—in ji.

KAR KU MANTA: Abba Jinjina – Takalmin Annabi (S.A.W)

Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*