Album/EP
ALBUM: Maidawa – Lighter Ep

Maidawa “Lighter Ep” 2025 Mp3 Download
Maidawa ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Lighter Ep” duk da cewa tunda yake waka bai taba fito da wani kundi nasa ba sai wannan karan. Kuma wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka:-
TRACK LIST:
- Maidawa – Raba Yatsu
- Maidawa – Masoyiya
- Maidawa – Kallo
- Maidawa – Lighter
- Maidawa – Zo Gani Ft. Jawad Rikiji
- Maidawa – Gobe
- Maidawa – Sunana
Wadannan su ne iya wakokin da suke cikin sabon din mawaki Maidawa na shekarar 2025. Idan har kunji dadin wakokin cikin wannan kundin ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.