Videos
VIDEO: Auta MG Boy – Saima Ranar Ft. Ikilima (Official Video)

Auta MG Boy – Saima Ranar Ft. Ikilima (Official Video) 2025
Fitaccen mawaki Auta MG Boy ya kara sakin bidiyon wakarsa ta soyayya mai suna “Saima Ranar” tare da wata matashiyar yarinya mai suna “Ikilima” wannan waka tayi dadi duk da cewa abaya dama kunsanta.