Album/EP
ALBUM: Tk Adam Dorayi – Mata Mata Ep

Tk Adam Dorayi “Mata Mata Ep” Song 2025 Download
Yanzu haka zaku iya sauke sabon album din mawaki “Tk Adam Dorayi” wannan album mai suna “Mata Mata Ep” yana dauke da wakokin har guda shida (6) wanda sune kamar haka:-
TRACK LIST:
- Tk Adam Dorayi – Mata Mata
- Tk Adam Dorayi – Tin Farko
- Tk Adam Dorayi – Wata Kyakkyawa Ce
- Tk Adam Dorayi – Ra’ayi
- Tk Adam Dorayi – Adon Gari
- Tk Adam Dorayi – Rashin Masoyi
Wadannan su ne iya wakoki guda (6) da suke cikin album din mawaki “Tk Adam Dorayi” kuma gaskiya babu laifi sun yi dadi saima idan kun saurare su.