Hausa Songs
Tk Adam Dorayi – Rashin Masoyi

Tk Adam Dorayi “Rashin Masoyi” Song 2025 Mp3 Download
Tk Adam Dorayi ya kara zuwa dawata sabuwar waka mai suna “Rashin Masoyi” wannan waka itama tana cikin wakokin sabon album dinsa “Mata Mata Ep” na 2025.
Idan har wannan waka tasaka kun ji dadi ku ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.
DOWNLOAD MP3
Coming soon…