Hausa Songs
Nazeer H Maiatamfa – Matata

New Song “Matata” by Nazeer H Maiatamfa 2025 Mp3 Download
Nazeer H Maiatamfa ya fitowa da masoyansa wata sabuwar waka mai suna “Matata” anyi wannan wakane tare da mawakiya “Shamsiyya Sadi” wannan waka itama tana daga cikin wakokin album dinsa “Ki Bani Dama Ep” na 2025.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.