Hausa Songs
Abdul D One – Hukunci

Abdul D One – Hukunci Song 2024 Mp3 Download
Abdul D One ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Hukunci” wacca akayi tare da mawakiya ‘Murja Baba‘ itama wannan waka tana daga cikin wakokin album dinsa “Kibani Lokacinki Ep” na shekarar 2024.
Idan har wannan waka itama tayi muku dadi kuna da damar da zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.