Hausa Songs
Auta MG Boy – Malamata

Auta MG Boy – Malamata Song 2025 Mp3 Download
Auta MG Boy ya kara sakarwa da masoyansa wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Malamata” itama wannan waka tayi dadi kuma itace wakarsa tafarko a wannan shekara ta 2025.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya turawa yan uwa ma’abota jin wakokin hausa na soyayya.