Hausa Songs

MUSIC: Dauda Kahutu Rarara – Ga Uba Sani Ga Asiwaju

FAST DOWNLOAD NOW

Dauda Kahutu Rarara – Ga Uba Sani Ga Asiwaju Mp3 Download

Shahararren mawakin siyasa kuma mai goyon bayan gwamnati, Dauda Kahutu Rarara, ya sake fitar da wata sabuwar wakarsa mai taken “Ga Uba Sani Ga Asiwaju”. Wannan waka dai ta sake tabbatar da rawar da Rarara ke takawa wajen goyon bayan shugabanni, inda ya rera yabo ga Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, tare da shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.

KAR KU MANTA: Dauda Kahutu Rarara – Ga Asiwaju Ga AA Sule

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button