MUSIC: Salim Smart – Garwashi

Salim Smart - Garwashi
Salim Smart - Garwashi

Salim Smart – Garwashi Mp3 Download

Mawakin nan mai basira da fasaha, Salim Smart, ya sake fitowa da wata sabuwar waka mai taken “Garwashi“. Wannan waka dai ta sake nuna irin gwanintar Salim Smart wajen rera wakokin soyayya masu ma’ana da ratsa zuciya.

KAR KU MANTA: Salim Smart – Lissafina (Mp3 Download)

Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*