Hausa Songs
MUSIC: Lilin Baba – Ki Kulani Ft. Nura M Inuwa

Lilin Baba – Ki Kulani Ft. Nura M Inuwa Mp3 Download
Lilin Baba ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Ki Kulani” tare da hadin gwiwar mawaki Nura M Inuwa, itama wannan waka tana daga cikin wakoki (15) na sabon album dinsa mai suna “Aboki Vibez Ep” na shekarar 2025.
KAR KU MANTA: Lilin Baba – Jini Da Hanta (Mp3 Download)
Bayan kun saurari wannan waƙa, muna fatan za ku raba mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa. Muna son jin yadda wannan waƙa ta burge ku.