Hausa Songs
MUSIC: Affan Dangaske – Tuhajjud

Affan Dangaske – Tuhajjud Mp3 Download
Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar “Affan Dangaske” mai suna “Tuhajjud” itama wannan waka gaskiya tayi dadi saima idan kun saurareta.
KAR KU MANTA DA: Affan Dangaske – Ko Ina Dake Zani Ft. Shamsiyya Sadi (Mp3 Download)
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.