Umar Uk – Juyo Ft. Hairat Abdullahi

Umar Uk – Juyo Ft. Hairat Abdullahi Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan, Umar Uk ya sake fito da wata sabuwar waka mai taken “Juyo”, inda ya gayyato Hairat Abdullahi don su bamu nishadi a cikin wannan wakar.

Wannan waka tana daga cikin wakokin sabon Album dinsa mai suna “Ruwan Madara EP” na shekarar 2026.

Song Details:

  • Artist: Umar Uk Ft. Hairat Abdullahi
  • Song: Juyo
  • Album: Ruwan Madara EP
  • Format: Mp3
  • Release Date: January 16, 2026

Listen and Download below:

DOWNLOAD MP3

RECOMMENDED: Umar Uk – Dake Na Fara Qauna Ft. Maryam A Sadik

Idan har kun ji dadin wannan waka, zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

Leave a Comment