Abdul Hassan – Haniin (Nostalgia)

Abdul Hassan – Haniin (Nostalgia) Mp3 Download

Fitaccen matashin mawakin nan wato, Abdul Hassan ya kara zuwa da wata sabuwar wakarsa mai suna “Haniin” wato (Nostalgia). Wannan waka tazo da farin jini domin yanzu haka har mutane sun fara hawan ta akafar sadarwa ta TikTok.

RECOMMENDED: Abdul Hassan – Kula

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

Leave a Comment