Album/EP
ALBUM: Msquare Nnah – Fire & Ice EP

Msquare Nnah – Fire & Ice EP 2025 Download
Fitaccen mawakin zamani Msquare Nnah ya fito da sabon EP ɗinsa mai taken Fire & Ice, wanda ya ƙunshi wakoki guda huɗu da suka haɗa da:
Wannan EP ya haɗa zafi da natsuwa, soyayya da nishaɗi, inda kowace waka ke ɗauke da saƙo na musamman. Aisha da Tunani sun fito da salo na soyayya mai daɗi, yayin da haɗin gwiwa da Erm Boii a cikin You Know da Kauna ya ƙara armashi da ɗaukar hankali.
Fire & Ice EP na nuna yadda Msquare Nnah ke ƙara faɗaɗa fasahar sauti da kwarewa a fagen kiɗa, inda yake haɗa kalmomi masu ma’ana da kiɗan zamani da ya dace da kowanne saurayi da budurwa.